Youssouf Saleh Abbas

Youssouf Saleh Abbas
14. Prime Minister of Chad (en) Fassara

15 ga Afirilu, 2008 - 5 ga Maris, 2010
Delwa Kassiré Koumakoye - Emmanuel Nadingar (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Abece, 1952 (71/72 shekaru)
ƙasa Cadi
Karatu
Makaranta Peoples' Friendship University of Russia (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Patriotic Salvation Movement (en) Fassara

Youssouf Saleh Abbas, ( Larabci: يوسف صالح عباسYūsuf Ṣāliḥ ʿAbbās ; haifuwa c . 1953 [1] ) ɗan siyasan ƙasar Chadi ne wanda ya kasance Firayim Minista na Chadi daga Afrilun shekarar 2008 zuwa Maris 2010. Ya kasance a baya mai ba da shawara kan harkokin diflomasiyya kuma wakili na musamman ga Shugaba Idriss Déby .

  1. "Curriculum vitae du Premier Ministre du Tchad", Chadian government website, April 24, 2008 (in French).

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy